YADDA ZAKA SACE ZUCIYAR YARINYA DA SAURI


Kasan cuwar mu, na ‘yan adam adoran kasa,
Allah ya halicce mune dan mu bauta masa
kuma shine ya sanya sha’awa a tare da mu.
Wannan kenan! Ina samari da suke san
mallakan ya mace ko kuma samun zuciyan
ta batare da wani asiri ko stafi ba ? Kubi yo
ni………….hausa wa suna cewa yan mata adon
gari in baku ba gari in kun yawa gari
yabaci…..


1. KYAN TSARI: Duk wata ya mace tana san
taga namiji mai kyan tsari, ma’ana tsari irin
na magana ba. Abin da nake nufi da haka
shine, namiji yakasance yana da tsarin
rayuwa mai kyau baka zamto mai yawan
sakin magana ba.
2.KYAU DA KWALLIYA: Wasu matan suna
san mutum mai kyau da kwalliya ba irin su
lado ba, soda yawa zakaga mata suna
soyayya da saurayi sabida stabar kyau da
Allah yabashi da kuma iya kwalliya kamar
dawisu. bawai da wani abu ba
3.SHIGA DA KALAMAI: Yana da kyau kazam
to ka iya wanka da kalami da zai kai ga
dauke hankalin ta da duk wata ya’mace, sabi
da rashin iya wankan ka ko kalami kansanya
ka rashin masoyi. mai makon haka sai
kazama tamkar dan bora a soyayya. Dole ne
ka ksance ka iya shiga ko kwalliya mai tsari.
4. KIRKI DA KULAWA: da namiji yakan
tafiyar da zuciyan ya mace sabida ya
kasance mai kulawa da kirki, misali duk
bayan wani lokaci ko sa’ar da batafi rana
daya ba ko kwana biyu ace kana zuwa ganin
ta ko kuma kana kiran ta, idan yai yawa ne
ace kun hadu sau uku. massaman ma a irin
wanan lokacin da wayar hannu tazama
ruwan dare, wani lokacin idan saduwa yayi
karanci sai ka kirata a waya. Amma fa
kasani yawan zuwa gun mace ko masoyiyar
ka wani zibin nasa gundura. Ma’ana zataji
duk ta gundura dakai massaman idan akace
soyayyan naku batai karfi ba kuma bakui
wani shakuwa sosai ba. Wato soyayar da
INDIYAWA ke kira chori-chori ko ishq. Sabi
da haka sai kadubi irin lokacin da take dashi
kuma take shirye dakai.
5.KADA KA TAYA CIKIN JAMA’A: Ka guji
yana yarinya cikin sahun kawayenta ko kuma
cikin jama’a, hakan zai karama kima da
nesan ta kanka ga barin wulakanci, wata kila
lokacin dakaje mata cikin jama’a ko kawayen
ta. taji tana sanka to amma watakila a
lokacin shigar da kai kayi bai mataba. Hakan
zai sa ta guje ka, wanda yin haka a soyayya
wulakan ci ne ga masoyi. Mafi kyawu shine
kajira ta kebance ko kuma ta koma gida.
Idan ba haka ba, to sai dai idan sun zaman
to koda su biyar ne, to kuma yazama dole
kukasan ce kubiyar koda sauran basa san
yan matan. Sabi da suka sance masu dauke
masu hankali a lokacin da kuke hira kuma
suma sauran yan matan yin haka zai nuna
cewa wanda kake so bata fita daban a cikin
suba. Rashin yin haka, kan iya sa saurayi
rashi komin kyan ka. Sabida duk abin da
sauran kawayenta sukace akan ka dashi
zatai amfani.
6.BARKWANCI: idan ka kasance mai raha ga
masoyiyar ka to nan danan zaka sace
zuciyan ta, misali karika ce mata a duk
lokacin da kazo hira da ita, amincin so
gareki ya tauraruwan zuciya ta, daya tamkar
da goma cikin sahun mataye, ado da kyau
sufar kice, murshin ki ke sanya zukata fara’a,
gimbiya adon yan mata. Da sauran su,
kanamai ambaton haka cikin murmushi da
shauki irin na soyaya kuma dole ne hiran ku
yaka sance mai amfani bakai ta zuba ba, har
sai ka gundu reta. Yawan magan bashi tasiri
a soyayya mudin ba magana ne masu dauke
hankali da sanji ko rashin gundura ba. 7.
KUDI DA KULAWA: kasani cewa mata suna
bukatan, su samu saurayi mai tashen kudi
da kulawa cikin bukatun su ako da yaushe,
sabi da haka yana karamu su soyyan ka.
Kasani yawan neman kudi a gun budurwa ba
soyayya bane, illa yawuce mukirashi kwadayi
a soyayya. Kuma mafi yawan ci zaka samu,
soyayyar su bata karko batare da an barance
ba.
8.KYAUTATAWA: sai dai kuma duk da nayi
bayani kan cewa kwadayi bashi da kyau a
soyayya, hakan bashi yake nuna baza ka
kyautatawa farin cika kaba ko masoyiyan ka.
Hasali ma idan kai haka, to zaka kara wani
karfin shakuwa ne tsakanin ku da juna.
Misali, nasha fada maku cewa kudi bashi ne
soyayya ba mudin so nagaskiya akeyi. Yana
da kyau ka kyautata masoyiyan ka ta hanyar
siyan mata abin da zai faranta ranta. Kada
kaje kasiyi abun da zai kawo karshen
soyayan ku, akula. Misali kada kaje kasiyo
mata fulawan da ake kaima gawa kabari da
sunan soyayya. Ita furen soyayya daban
take, yin aksin haka kansa soyayyan ku ya
ruguje , sabida bata irin wanan fulawa
nanufin ka kosa kaga mutuwan tane. Sabi da
haka, abin da yafi da cewa kawai, kasayi
abin da kaga zuciyan ta yake yawan so ko
kuma ambato. Zaka gane hakane ta hanyar
hirar ku da ita ako da yaushe. Misalin irin
abin da kasiya masoyiyan ka sune….agogo
mai tsada wanda duk lokacin da ta mike
hanun ta zata gani tayi fara’a. Kuma a
lokacin da jama’a suka gani, zasu tambayeta
waya siya maki?…ita kuma zata ce wanene…
ma’ana masoyi nane. Abu na biyu shine abin
wuya da zobe masu tsada wanda duk
lokacin da ta dur kusa abin wuyan zai rika
lilo tana tuna ka farin cika nakara budeta.
Hakan zai sa katafi da zuciyan ta gaba
daya. Duk lokacin data daga hannu ta. taga
zoben daka siya mata, zata cigaba da rike
maka alkawari.
Wanan kadan cikin irin kyautatawan da zakai
Kubiyuni da dan saninin YADDA
BUDURWARKA ZATAFI SON HIRA DAKAI
ACIKIN SAMARINTA

Comments

Post a Comment

Popular posts from this blog

Ramadan: Month of Ibadat and Repentance

Why we need better husbands in our societies.